Blinken ya isa yankin gabas ta tsakiya, kamar yadda ma’aikatar harkokin waje ta sanar cikin wata sanarwa, inda ake sa ran zai ...
Yayin da ya rage kasa da makonni biyu a gudanar da zaben shugaban kasa na 2024, Tsohon shugaban Amurka Donald Trump da ...
Dillalan man fetur sun bayyana cewar matatar man Dangote ce ke samar da galibin man jirgin saman da ake amfani da shi a ...
A makon daya gabata bangaren lantarkin Najeriya ya gamu da jerin tankardar daukewar wuta inda babban layin samarda lantarkin ...
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Tochukwu Ikenga, wanda ya tabbatar da harin yace al’amarin baya rasa nasaba da fadan ...
Shirin Domin Iyali na wannan mako, ci gaba a tattaunawar da muke yi kan yadda ma'aurata za su hada kai don tallafa wa juna a ...
Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne kan martani kan maganar cin 'yancin gashin kan kananan hukumomi a ...
Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da bankin duniya ke gargadin cewar cigaba da karin farashin man fetur na iya dawo da ...
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya kaddamar da jigilar jiragen kasan kasuwanci ta Red Line a yau. A sanarwar daya ...
A faifan bidiyon da aka nada wanda kuma aka yada a shafukan sada zumunta, ya nuna Qassem yana zaune akan karamin tebur mai ...
Bincike ya nuna cewa tsaftar hannu yanada matukar muhimmanci a rayuwar al'umma, kuma yana da rawar da yake takawa wajen kare ...
Hezbollah, wace ta rasa shugabanta da wasu manyan kwamandojin ta a wasu hare haren Isra’ila, tun lokacin da aka fara yaki a ...